Ka san hanya mafi kyau zuwa ga Allah?

Ta hanyar tsohon alkawari ne, ta hanyar bishara ne, ko kuwa ta hanya Kur'ani? Wannan kasidu da littattafai zasu taimake ka ka sami amsar wasanna tambayoyi.
Illustration: People